Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan taron dumamar yanayi da shugabannin kasashen duniya ke halarta a birnin Paris na Faransa

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin ku masu saurare tare da Abdoulaye Issa a yau ya karbi ra'ayoyinku dangane da taron da ke ci gaba da gudana yanzu haka a birnin Paris na Faransa kan yarjejeniyar yanayin da kasashen duniya suka sanyawa hannu a shekarar 2015, wanda ke da nufin yaki da dumamar yanayi a duniya.

A yau ne aka fara taron dangane da yarjejeniyar yanayi ta birnin Paris da kasashen duniya suka sanya hannu wadda ke da nufin yaki da dumamar yanayi a duniya.
A yau ne aka fara taron dangane da yarjejeniyar yanayi ta birnin Paris da kasashen duniya suka sanya hannu wadda ke da nufin yaki da dumamar yanayi a duniya. REUTERS/Philimon Bulawayo
Sauran kashi-kashi
  • 10:19
  • 10:13
  • 10:05
  • 10:03
  • 09:47
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.