Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Mabai kan dambarwar Falasdinu

Wallafawa ranar:

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bukaci Firaministan Israila Benjamin Netanyahu da ya daina gine-gine a yankunan Falasdinawa da kuma kaddamar da tattaunawa domin kawo zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.Yayin da yake jawabi bayan ganawar da suka yi a birnin Paris, shugaba Macron ya ce, daina gne-gine zai bai wa Falasdinawan kwarin gwuiwar tattaunawa da gwamnati.Dangane da wannan ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma,

Firaministan Isra'ila Benjanmin Netanyahu tare da shugaban Faransa Emmanuel Macron
Firaministan Isra'ila Benjanmin Netanyahu tare da shugaban Faransa Emmanuel Macron REUTERS/Philippe Wojazer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.