Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Saleh Muhammad Kanam kan mayar da Kudus birnin Isra'ila

Wallafawa ranar:

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa gobe juma’a domin tattauna matsayin shugaba Donald Trump na bayyana Birnin Kudus a matsayin babban birnin Israila, wanda tuni ya haifar da zanga-zanga a kasashen larabawa, da kuma suka daga shugabannin kasashen duniya. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Saleh Muhammad Kanam kan wannan batu.

Falasdinawa da zanga-zanga kan mayar da Kudus birnin Isra'ila
Falasdinawa da zanga-zanga kan mayar da Kudus birnin Isra'ila REUTERS/Ibraheem Abu Mustafa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.