Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Taron hadin gwiwar EU da AU a Abdijan zai taimakawa Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Garba Aliyu Zaria ya gabatar, ya maida hankali kan taron hadin gwiwa da aka kammala, tsakanin kungiyar tarayyar Afrika AU da kungiyar tarayyar turai EU a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast. Zalika shirin kamar yadda aka saba, ya yi bitar wasu manyan labaran da suka dauki hankali a makon da ya gabata. 

Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel tare da shugabannin kasashen Afrika da suka hada da, Teodoro Obiang Nguema na Equatorial Guinea, Mahamadou Issoufou na Nijar, da kuma Ibrahim Boubacar Keita na kasar Mali yayin taro karo na 5 na kungiyar AU a Abidjan
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel tare da shugabannin kasashen Afrika da suka hada da, Teodoro Obiang Nguema na Equatorial Guinea, Mahamadou Issoufou na Nijar, da kuma Ibrahim Boubacar Keita na kasar Mali yayin taro karo na 5 na kungiyar AU a Abidjan REUTERS/Luc Gnago
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.