Mu Zagaya Duniya
Taron hadin gwiwar EU da AU a Abdijan zai taimakawa Afrika
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:18
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Garba Aliyu Zaria ya gabatar, ya maida hankali kan taron hadin gwiwa da aka kammala, tsakanin kungiyar tarayyar Afrika AU da kungiyar tarayyar turai EU a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast. Zalika shirin kamar yadda aka saba, ya yi bitar wasu manyan labaran da suka dauki hankali a makon da ya gabata.