Mu Zagaya Duniya
Kasar Zimbabwe ta shiga sabon yanayi bayan kawo karshen mulkin Mugabe
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:50
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda ya saba, ya tabo manyan labaran da suka auku a sassan duniya. Sai dai ya fi mayar da hankali kan siyasar kasar Zimbabwe, wadda a yanzu ta samu sabon Shugaba, bayan kawo karshen mulkin shekaru 37 na Robert Mugabe.