Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Editan Jaridar Aminiya

Wallafawa ranar:

Yau juma'a Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Alhaji Balarabe Ladan, Editan jaridar aminiya da ake bugawa a Najeriya,inda suka tattauna kan muhiman labaren da ita jaridar ta wallafa a yau juma'a.

Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa twitter.com/aminiyatrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.