Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Zaben Kenya: Mutanen wasu yankuna suna cikin fargaba.

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon ya yi waiwaye kan manyan al'amura ko labarun da suka faru a sassan duniya, daga ciki akwai halin da ake ciki, dangane da zaben shugabancin kasar Kenya da kotun kolin kasar ta bada umarnin sakewa bayan soke na farko da ta yi, sai kuma ziyarar da sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya kai zuwa Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya mai fama da rikicin addini.

Wasu magoya bayan jagoran 'yan adawa Raila Odinga yayin arrangama da 'yan sanda a yankin Kibera da ke birnin Nairobi. 26 ga Oktoba, 2017.
Wasu magoya bayan jagoran 'yan adawa Raila Odinga yayin arrangama da 'yan sanda a yankin Kibera da ke birnin Nairobi. 26 ga Oktoba, 2017. REUTERS/Goran Tomasevic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.