Bincike daga Bankin Duniya kan rayuwar jama'a a Duniya
Wani bincike da Bankin duniya ya gudanar kan rayuwar jama'a ya nuna cewa fiye da al'ummar Duniya mutum bilyan daya ba za su iya tabbatar da asalin su ba.binciken dai ya shafi yankunan kasashen Asiya da na Nahiyar Afrika.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Wannan na a matsayin barrazana ga al’umma ga kokarin da hukumomin ke yi na samarwa jama’a gidajen asibiti, bada kulawar da ta dace, dama ilmantar da yara a cewar rahoton na Bankin Duniya.
Wandada lamarin yafi shafa sun hada da yara kanana, hukumar za ta aiwatar da wani shiri da aka yiwa sunan identification for development initiative da zai taimakawa kasashe wajen tattance jama’a domin kyautata rayuwar al’uma a doron kasa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu