Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Faransa ta bude sansanin 'yan gudun hijira a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin mu zagaya duniya bisa al'ada na kan yi bitar muhimman labaran da suka dauki hankula a sassan duniya. Shirin na wannan makon ya fara zantawa ne kan rikicin bakin haure daga nahiyar Afrika zuwa Turai, in da shugaban Faransa ya jaddada matsayinsa na fara tantance bakin da ke son tsallakawa zuwa Turai a sansanin Nijar.

Wasu daga cikin bakin haure a Faransa
Wasu daga cikin bakin haure a Faransa RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.