Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/02 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/02 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/02 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Majiyoyin labarai da yammacin Laraba na cewa an ga ayarin sojan Najeriya na fitowa daga dajin da aka shiga da 'yan matan zuwa garin Dapciya. Ranar littini ne aka sace 'yan matan a lokacin da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai hari garin Dapciya. Ana kyautata zato an sace 'yan mata samada 60 yayin harin.

Labaran karshe
Duniya

EU na shirin bude ofishin jakadancinta a Libya

media Birnin Tripoli na Libya REUTERS/Omar Ibrahim

Kungiyar Kasashen Turai na shirin bude ofishin Jakadancinta a Libya a wani yunkuri na nuna goyan baya ga gwamnatin da ke samun goyan bayan Majalisar Dinkin Duniya.

Wani daftarin da ake saran shugabannin kungiyar su amince da shi a taron da za ayi a makon gobe, ya nuna cewar kungiyar na shirin bude ofishinta a Tripoli.

Yanzu haka kasar Italiya da ta yi wa Libya mulkin mallaka ce kawai ke da ofishin jakadanci a Tripoli daga cikin kasashen kungiyar 28.

Kungiyar Turai ta dauke ofishinta daga Tripoli zuwa Tunisia ne a tsakiyar shekarar 2014 sakamakon tsananin tashin hankalin da kasar ta yi fama da shi.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure