Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Guguwa ta yi ta'adi a kasashen Latin Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin mu zagaye duniya na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan batutuwa da dama da suka hada da guguwar da ta yi ta'adi a kasashen Latin Amurka. Kazalika shirin ya yi nazari kan bikin cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yancin kai daga Turawan Birtaniya

Guguwar Maria ta yi ta'adi a kasashen Latin Amurka
Guguwar Maria ta yi ta'adi a kasashen Latin Amurka REUTERS/Carlos Barria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.