Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

An fara taron Majalisar Dinkin Duniya kan sha'anin fasahar sadarwa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ke gabatarwa, ya maida hankali kan taron masana fasahar sadarwa da aka fara na duniya a karkashin jagorancin Majalisar Dinkin Duniya. Taron masanan yana nazari kan matakin cigaban da aka kai, da hanyoyin inganta hakan.

Wani dakin da ke tattare da manyan na'urorin lura da tafiyar da ayyukan fasahar sadarwa.
Wani dakin da ke tattare da manyan na'urorin lura da tafiyar da ayyukan fasahar sadarwa. REUTERS/Athit Perawongmetha/Illustration
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.