Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki dangane da rikicin kasar Myanmar

Wallafawa ranar:

Daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a makon da ya gabata, shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako, ya tabo batun 'yan gudun hijira na kabilar Rohingya, da kuma halin da ake ciki a kasar Togo dangane da bukatar 'yan dawa na neman kawo karshen mulkin gida daya a kasar, da suka shafe sama da shekaru 50 suna mulki.

Wasu musulmin Rohingya dake tserewa Myanmar zuwa Bangladesh.
Wasu musulmin Rohingya dake tserewa Myanmar zuwa Bangladesh. REUTERS/Danish Siddiqui
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.