Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Faransa zata kafa sansanonin tantance 'yan gudun hijira a kasashen Africa biyu

Wallafawa ranar:

Shirin na Mu Zagaya Duniya, ya tabo batun matakin gwamnatin Faransa da kasashen Chadi da Nijar, na amincewa da kafa sansanoni a nahiyar Africa da za'a rika tantance bakin-hauren da ke san ketarawa zuwa turai, dama sauran muhimman al'amuran da suka faru a sassan duniya.

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou yayin gaisawa da shugaban Faransa Emmanuel Macron, a lokacin fara taro kan Bakin-haure da ya gudana a Paris.
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou yayin gaisawa da shugaban Faransa Emmanuel Macron, a lokacin fara taro kan Bakin-haure da ya gudana a Paris. REUTERS/Charles Platiau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.