Isa ga babban shafi
Saudiya

An yi wa Mahajjata feshin ruwa sabo zafi a Saudiya

Sakamakon matsanancin zafi da ake fama da shi a Saudiya, jami’an tsaron kasar sun yi feshin ruwa kan mahajjatan da ke kokarin zuwa Mina don jifar shaidan.

Mahajjata sun kammala aikin hajjin bana bayan jifar shaidana a Mina
Mahajjata sun kammala aikin hajjin bana bayan jifar shaidana a Mina REUTERS
Talla

Akalla mutane miliyan 2 ne daga sassan duniya suka halarci Mina a wanan Jumma’a don cika sharadin da zai kawo karshen aikin hajjinsu na bana.

Hukumomin Saudiya sun dauki matakan kare rayuka don ganin cewa, ba a maimaita turmutsitsin da ya auku a shekarar 2015 ba, in da mutane dubu 2 da 300 suka rasa rayukansu a wajen jifan shaidan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.