Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Yadda masana ke kallon matakin kara tura sojin Amurka 4,000 zuwa Afghanistan

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon ya tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya; daga ciki akwai matakin gwamnatin Donald Trump na tura karin sojin kasar 4,000 zuwa Afghanistan, sai kuma yadda dubun wasu da suka dade suna sacewa da yi wa mutane fashi a jihar Legas da ke Najeriya ta cika.

Wasu daga cikin sojin Amurka a kasar Afghanistan.
Wasu daga cikin sojin Amurka a kasar Afghanistan. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.