Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Yahaya Issifou kan barazanar Isil da Alqa'ida ga Duniya

Wallafawa ranar:

A yau juma’a Majalisar Dimkin Duniya ta futar da wani rahoto dake nuna ta yada kungiyoyin Isil da Alqa’ida ke a matsayin barazana ga kasashen Duniya.Rahoton na zuwa ne a dai –dai lokacin da ake hasashen kawo karshen wadanan kungiyoyi tun bayan samun nasarar kashe wasu daga cikin Shugabanin su.Dangane da wannan sabon rahoto ,Abdoulaye Issa ya tattauna da Farfesa Issoufu Yahaya,mai sharhi kan harakokin tsaro da batuntuwan da suka shafi ta’adanci a yankin Sahel.

Mayakan ISIL suna azabtar da fararen hula
Mayakan ISIL suna azabtar da fararen hula
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.