Isa ga babban shafi
Indonesia

Shugaban Indonesia Ya Umarci A Harbe Masu Safarar Kwayoyi

Shugaban kasar Indonesia Joko Widodo ya umarci ‘yan sandan kasar da su bindige har lahira duk wani dillalin miyagun kwayoyi da suka nemi kama shi ya ja da su.

Shugaba Joko Widodo na kasar Indonesia
Shugaba Joko Widodo na kasar Indonesia REUTERS/Beawiharta
Talla

Joko Widodo na bada wannan umarni ne a jawabinsa wajen taron jam'iyar siyasa inda ya nemi yan sanda da su ga lallai an taimaka wajen yakin da yake yi da dillalan miyagun kwayoyi.

Yana mai cewa su sa idanu sosai kan baki dake shiga kasar da miyagun kwayoyi, kuma idan har an kama mutun ya nemi turjiya to a bindige shi nan take.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.