Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Yadda Musulmi Suka Gudanar Da Karamar Sallah
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:15
Cikin wannan shiri Tattaunawa da Ra'ayoyin masu sauraro wanda Zainab Ibrahim ke gabatarwa za'a ji yadda musulmi suka yi Karamar Sallah.