Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Hamza Umar kan goman karshe na Ramadan

Wallafawa ranar:

Malaman Addinin Islama sun bukaci al’ummar Musulmin duniya da su kara kaimi wajen gudanar da ayyukan alheri musamman a cikin goman karshe na watan azumin Ramadan da ke dab da karewa. Malaman sun bayyana goman karshen a matsayin mafi muhimmanci fiye da sauran ranakun watan na Ramadan. A game da muhimmancin  goman karshen, Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Malam Hamza Umar Assudaniyy Zaria, daya daga cikin malaman addinin Islama a Najeriya.

Al'ummar musulmin duniya na kara kaimi wajen ibada a cikin goman karshen watan azumin Ramadan
Al'ummar musulmin duniya na kara kaimi wajen ibada a cikin goman karshen watan azumin Ramadan REUTERS/Iqro Rinaldi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.