Isa ga babban shafi
Lafiya

Hadarin kamuwa da cutar zuciya daga masu fama da cutar mura da sanyi

Wani binciken masana kiwon lafiya ya nuna cewar an samu karuwar hadarin kamuwa da cutar zuciya daga masu fama da cutar mura da sanyi .Wannan sakamakon ya tabbatar da wani binciken da aka gudanar a baya dake danganta cutar dake da nasaba da numfashi da kuma wadda ke shafar zuciya. 

jami'an kiwon lafiya a wani asibiti dake Turai
jami'an kiwon lafiya a wani asibiti dake Turai
Talla

Farfesa Geoffrey Tofler na Jami’ar Sydney da ya jagoranci binciken ya ce tabbas cutar dake da nasaba da numfashi na iya haifar da cutar bugun zuciya.
Sakamakon binciken da aka wallafa a Mujallar kula da lafiya ta ce an gudanar da binciken ne kan mutane 578 da suka kamu da cutar bugun zuciya sakamakon toshewar hanyar jinni.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.