Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a arewacin Najeriya ya sanar da ficewa daga Jam'iyyar APC mai mulkin kasar.
Sani wanda ya mika takaddar ficewa daga Jam'iyyar ga shugabanta na kasa Adams Oshimole bai sanar da dalilin ficewarsa ba, haka zalika bai fadi Jam'iyyar da zai koma ba.

Duniya

An baza sojoji saboda zanga-zangar Venezuela

media Sojojin Venezuela a babban birnin Caracas Ronaldo SCHEMIDT / AFP

Shugaban Venezuela Nicolas Maduro ya umurci rundunar sojin kasar da ta baza jami’anta a lungu da sako sakamakon alwashin da ‘yan adawar kasar suka yi na gudanar da gagarumar zanga-zangar tirsasa wa shugaban sauka daga kujerarsa.

 

Wani hoton bidiyo da kafofin yada labaran kasar suka yada, sun nuna ministan tsaron kasar Vladimir Padrino a tsaye, yayin da soji ke dunguma zuwa lungu da sako daga babban birnin Caracas.

An dai kwashe makwanni biyu ‘yan kasar na gudanar da zanga-zangar neman kawar da shugaba Maduro daga karaga bayan ya yi yunkurin amfani da kotun kolin wajen rage wa Majalisar Dokoki karfi da 'yan adawa suka fi rinjaye a cikinsa tare da kuma cire mu su rigar kariya.

Kawo yanzu dai mutane biyar ne suka rasa rayukansu, in da daruruwa suka jikkata, yayin da kuma  ake ci gaba da arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga zangar.

'Yan adawa sun bukaci a gudanar da gagarumar zanga-zanga a ranar Laraba mai zuwa, ranar da ta zo dai dai da ranar kaddamar da gwagwarmayar neman 'yancin kasar daga mulkin mallaka a shekarar 1810.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure