Isa ga babban shafi
Venezuela

Maduro ya ce bai karya doka ba

Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya yi watsi da zargin karya dokokin kudin tsarin mulkin kasa da ake masa bore a kai.

Shugaban kasar Venezuela Nicolás Maduro
Shugaban kasar Venezuela Nicolás Maduro Fuente: Reuters.
Talla

Maduro ya ce a Venezuela ana mututan doka, fararen hula da yanci dan adam don haka babu batun ya ta ke kudin tsarin mulki.

Masu adawa da sharhi kan siyasa sun ce Maduro na kokarin hambarar da ‘yan majalisu bayan kotun kolin kasar ta rage karfinsu tare da cire musu rigar kariya.

Kasashen duniya sun yi allawadai da wannan mataki da ake gani zai bai wa Maduro karfin shugabanci shi guda.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.