Isa ga babban shafi
Iran

Ahmadinejad ya rubutawa shugaban Amurka wasika

Tsohon Shugaban kasar Iran Mahamoud  Ahmadinejad ya rubutawa Shugaban Amurka Donald Trump wasika ya na yabawa matakan sukan tsarin siyasar Amurka amma kuma da sukan tsarin hana bakni haure  da batun mata.

Mahmoud Ahmedinejad tsohon Shugaban Iran
Mahmoud Ahmedinejad tsohon Shugaban Iran (Photo : AFP)
Talla

Tsohon Shugaban kasar Iran Mahamoud Ahmadinejad, wanda ya shugabanci kasar kama daga shekara ta 2005 zuwa 2013 a budaddar wasika zuwa Shugaban Amurka Donald Trump, ya yaba wa shugaban tareda danganta shi da mutum mai fadin gaskiya musaman dangane da salon siyasar Amurka a yan shekaru da suka gabata.

Wannan ba shine karo na farko da tsohon Shugaban kasar Iran yake mai aikewa da wasika zuwa wasu Shugabani .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.