Isa ga babban shafi
Argentina

Hatsarin mota ya kashe mutane 13 a Argentina

A kasar Argentina mutane 13 suka gamu da ajalinsu a wani mummunar hatsarin mota,  yayin da wasu mutanen 35 suka jikkata a lokacin da  motoci biyu suka yi karo gaba-da-gaba.

Shugaban Argentina  Mauricio Macri a hoto da aka dauka a shekara ta  2016.
Shugaban Argentina Mauricio Macri a hoto da aka dauka a shekara ta 2016. REUTERS/Agustin Marcarian
Talla

Masu aikin agaji sun bayyana cewa motocin shake suke da fasinja a lokacin da suka yi karo sannan suka afka cikin wani kwazazzabo a kusa da garin Rosario.

Jami'an tsaro dai na ci gaba da binciken musabbabin wannan hatsari, a kan hanya da ake ganin bata da wani matsala, kuma akwai yanayi mai kyau.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.