Myanmar
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan halin da yan kabilar Rohinga suke ciki
Manzon Majalisar Dinkin Duniya ya isa kudancin kasar Bangladesh domin ganawa da ‘yan gudun hijirar Rohinga da suka tserewa kisan kiyashi daga kasar Myanmar.A yan kwanuki da suka gabata Majalisar dinkin duniya ta ce tawagarta ta masu bincike kan tauye hakkin dan’adam, zata fara gudanar da bincike kan zargin cin zarafin Musulmi ‘yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Wallafawa ranar:
Talla
Yanghee Lee, na ziyara ne a wasu sansanonin da ke kunshe da ‘yan gudun hijira dubu 73, wadanda suka tsere bayan da sojoji da ‘yan sanda suka afka wa wasu kauyukan kasar ta Myanmar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu