Isa ga babban shafi
Lafiya

Bikin ranar yaki da cutar farfadiya ta duniya

Rana 9 ga watan Fabarairun kowace shekara hukumar kula da lafiya ta duniya WHO ta kebe domin kula da sa-ido kan dubban al'ummar dake fama da cutar farfadiya da ke damun kwakwalwa a duniya. Wakilinmu daga jihar Bauchi, Shehu Saulawa ya duba wannan cutar ta farfadiya da ake dangantawa da kasashe masu tasowa kamar Najeriya. 

Wata da ke fama da cutar farfadiya
Wata da ke fama da cutar farfadiya
Talla

03:01

Bikin ranar yaki da cutar farfadiya ta duniya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.