Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Kasashen Turai za su yaki masu fataucin 'Yan ci-rani a Libya

Wallafawa ranar:

A cikin Shirin  za a ji cewa Shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun yi taron su a Malta inda suka duba matakan dakile kwararar 'yan ci-rani daga Afrika. Shirin kuma ya diba taron  Tarayyar Africa a Addis Ababa na kasar Habasha.

Wasu Shugabannin kungiyar Kasashen Tarayyar Turai da suka hada da na Jamus, Faransa da Girka
Wasu Shugabannin kungiyar Kasashen Tarayyar Turai da suka hada da na Jamus, Faransa da Girka 路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.