Isa ga babban shafi
Amurka

An Soma taron Tattalin arzikin Davos karo na 47

A yau talata ake bude taron tattalin arziki na duniya a birnin Davos na Switzerland, taron da ke zuwa adai-dai lokacin da ake shirin samun sabon shugaba a Amurka.

Taron tattalin arzikin duniya karo na 47 a birnin Davos
Taron tattalin arzikin duniya karo na 47 a birnin Davos REUTERS/Ruben Sprich
Talla

Taron da Shugaban China Xi Jinping zai gabatar da jawabi zai kasance karon farko da wani shugaban China ke halarta, kuma zai yi tsokaci kan sabon jagorancin Amurka a fanin tattalin arziki.

Ana saran Zababben shugaban Amurka Donald Trump, Bill gates da Mark Zuckerberg su gabatar da jawabai.

Sama da gwamnatoci da shugabanni dubu 3, ciki hada masu masana’antu da fitattun mutane za su tafka muhawara kan ci gaban tattain arziki a taro karo na 47 a Switzerland.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.