Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Ma su garkuwa da Mohammed Dewji a Tanzania sun sallame shi.

Duniya

An dage shari’ar Teodorin Obiang a Faransa

media Teodorin Nguema Obiang da ake zargi da wawushe kudaden kasar Equatorial Guinea AFP

Kotun Faransa ta amince da dage sauraren shari’ar Dan shugaban kasar Equatorial Guinea Teodorin Obiang inda ta ba shi watanni shida ya shirya kare kan shi a tuhumar da ake ma shi na almubazzaranci da kudaden jama’a.

Lauyoyin da ke kare Teodoro Obiang Nguema ne suka bukaci a ba su lokaci domin shirya kare dan shugaban kasar ta Equatorial Guinea da ake tuhuma da arzuta kansa da kudaden jama’a. ta hanyar mallakar wani gidan kasaita da manyan motoci masu tsada a Faransa.

Kudaden da ake tuhumar ya handame sun kai sama da yuro miliyan 100.

Yanzu kuma kotun Faransa da ke sauraren karar ta amince da bukatar dage shari’ar inda ta ba Obiang watanni shida don ya shiya kare kanshi.

Yanzu a ranar 19 ga watan Yuni ne za a ci gaba da shari’ar.

Wannan ne dai karon farko da aka gudanar da binciken kadarorin da shugabannin Afrika suka boye a kasashen waje a yayin da ‘yan kasarsu ke fama da talauci.

Teodoro Obiang wanda shi ne mataimakin shugaban kasa wato baban shi Teodorin Obiang ya musanta zargin yana mai cewa kudaden halalinsa ne ba kudaden jama’a ba ne ya wawushe.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure