Zaben Amurka na 2016

A ranar 8 ga watan Nuwamban 2016 ne al'ummar Amurka za su kada kuri'ar zaben shugaban kasa wanda ke jan hankali kuma da ake ganin zai kasance mafi zafi mai cike da kalubale a tarihin siyasar kasar. Za a fafata a zaben ne tsakanin Hillary Clinton ta Jam'iyyar Democrat da Donald Trump na Jam'iyyar Republican.
Kundaye