Isa ga babban shafi
Haiti

Tallafi ya soma isa Haiti

Dubban mutanen kasar Haiti da mahaukaciyar iska da ruwan sama suka yi wa barna,sun Soma samun tallafin abinci da magugguna.

Kayan agajin Majalisar Dinkin Duniya ya soma isa Haiti
Kayan agajin Majalisar Dinkin Duniya ya soma isa Haiti REUTERS/Andres Martinez Casares
Talla

Mai Magana da yawun hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya, Alexis Masciarelli, ya shaidawa AFP cewa burin su shine ganin an samar da abinci zuwa ga dukkan mabukata a kasar.

Mutane da yawan gaske suka mutu wasu dubbai kuma suka shiga wani mawuyacin hali na rashin abinci sakamakon masifar gugguwar na makon jiya.

Gwamnatin Haiti na ci gaba da bayyanan bukatar taimako la'akari da irin barna da gugguwar ta yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.