Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa ta fara kai hari kan IS a Iraqi

Jiragen yakin Faransa sun fara kai hari a karon farko kan mayakan ISIS da ke birnin Mosul a kasar Iraqi.

Jirgin yakin Faransa
Jirgin yakin Faransa REUTERS/Kenzo Tribouillard/Pool
Talla

Rahotanni sun ce jirage 8 ne suka tashi daga katafaren jirgin ruwan kasar da ke gabashin tekun meditarranean don kai hare-haren.

A watan Yuli ne,  shugaba Francois Hollande ya sanar cewar, kasar za ta tura katafaren jirgin ruwan da ke dauke da jiragen yakin da ake kira Charles de Gaulle zuwa yankin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.