Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Mu zaga duniya ya zanta kan Turai da Syria da Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin mu zagaya duniya na wannan makon tare da Ramatu Garba Baba ya zanta kan muhimman abubuwan da suka fi daukan ankali a sassan duniya kama daga rikicin Syria da kuma batun Boko Haram a Najeriya

Taswirar duniya
Taswirar duniya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.