Isa ga babban shafi
Brazil

Mahawarar Karshe kan tsige Rousseff a Brazil

Majalisar dattawan kasar Brazil ta fara mahawarar karshe domin tsige dakatacciyar shugabar kasar Dilma Roussef daga mukaminta baki daya.

Majalissar Brazil na muhawarar Karshe don tsige Dilma Rousseff.
Majalissar Brazil na muhawarar Karshe don tsige Dilma Rousseff. REUTERS/Ueslei Marcelino
Talla

Majalisar dattawan na gudanar da wannan zama ne a karkashin jagorancin shugaban kotun kolin kasar Ricardo Lewan-dowski.

Ana bukatar kashi biyu cikin uku na ‘yan majalisar mai mambobi 81 ne domin raba Dilma da matsayinta na mace ta farko da ta taba mulkin Brazil.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.