Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Harin Madina: Alhaji Abdurrahman Dan Malam Dan Madamin Daura

Wallafawa ranar:

Hukumomin Saudiya sun sanar da mutuwar mutane hudu sakamakon harin ta’addanci da aka kai kusa da Masallacin Annabi SAW a garin Madina. Sanarwar da hukumomin kasar suka bayar sun ce wani mutum ne ya tayar da bom din bayan hana shi shiga Masallacin. Alhaji Abdurrahman Dan Malam Dan Madamin Daura yana cikin Masallacin Madina lokacin da lamarin ya faru kuma yayi wa Bashir Ibrahim Idris Karin bayani.

Dan kunar bakin ne ya yi kokarin kai hari Masallacin Annabi SAW a Madina
Dan kunar bakin ne ya yi kokarin kai hari Masallacin Annabi SAW a Madina REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.