Isa ga babban shafi
Vietnam

Mutane 13 sun Mutu a Hatsarin Mota a Vietnam

A kasar Vietnam mutane 13 suka mutu wasu masu yawa samada 36 na chan cikin wani hali sakamakon wani hatsarin motar fasinja kirar Bus wadda tayi karo gaba-da-gaba da wata katuwar motar dakon kaya.

Fira Ministan Vietnam Nguyen Xuan Phuc yayin da yake kallon curin burodi a wani gasan baje kolin burodi da akayi kwanan baya.
Fira Ministan Vietnam Nguyen Xuan Phuc yayin da yake kallon curin burodi a wani gasan baje kolin burodi da akayi kwanan baya. Host photo agency via Reuters
Talla

Hatsayin ya auku ne a yankin Binh Thuan.

Ganau na cewa bayan motocin biyu sunyi karo ne suka kama da wuta.

Hadduran motoci a kasar Vietman ba sabon abu ne ba, saboda tsukewar manyan hanyoyi da kuma rashin gyaran hanyoyi gashi kuma wasu matuka motoci kan rika tukin ganganci.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.