Isa ga babban shafi
Amurka

Baraka a jam'iyyar dan takara Donald Trump

Bisa dukkan alamu Baraka a Jam’iyyar Republican na dada fitowa fili sakamakon baiwa Donald Trump tikitin takarar zaben shugaban kasar.Wasu daga cikin kusoshin jam'iyyar ta Republican a Amurka sun bayyana damuwa dangane da zabin Donald Trump a matsayin dan takarar jam'iyyar.

Donald Trump dan takara a  jam'iyyar Republican a kasar Amurka
Donald Trump dan takara a jam'iyyar Republican a kasar Amurka ttan, Nueva York.Fuente: Reuters.
Talla

Tsoffin shugabanin kasar biyu George Bush da mahaifin sa da kuma shugaban Majalisar wakilai Ryan paul sun bayyana cewar ba zasu goyi bayan takarar Donald Trump ba, matakin dake cigaba da raba kan ya’an jam’iyyar watanni shida kafin zabe.
Donald Trump na ci gaba da haduwa da fushin wasu ya'an jam'iyyar dake danganta shi da mutumin da zai haifar da baraka a cikin jam'iyyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.