Isa ga babban shafi
Gdansk Poland

An Yi Juyayin Mutuwar Shahararren Marubuci Williams Shakespeare

Dubban jama'a ne a jiya suka taru a garin shahararren marubucin nan na duniya William Shakespeare domin juyayin mutuwarsa shekaru 400 da suka gabata

Mahalarta juyayin inda suka yi adon fuskar su da fuskar roba ta marigayi Williams Shakespeare
Mahalarta juyayin inda suka yi adon fuskar su da fuskar roba ta marigayi Williams Shakespeare REUTERS/Dylan Martinez
Talla

Majiyoyi na cewa mutane akalla dubu 10 suka taru a garin Stratford-upon-Avon dake tsakiyar Ingila, domin kallon fareti na musamman da aka yi.

Har ila yau a London Shugaban Amirka Barack Obama ya ziyarci wani gini na zamani don girmama marubucin domin kallon wani wasan kwaikwayo don tunawa da marubucin.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.