Amurka
Hillary da Sanders sun tabka Muhawara a New Hampshire
‘Yan takarar neman kujerar shugabanci kasar Amurka karkashin inuwar jam’iyar Democrat Hillary Clinton da Bernie Sanders sun tabka muharar farko a New Hampshire inda suka caccaki juna tare da sukar manufofinsu na samar da sauyi a Amurka.
Wallafawa ranar:
Talla
‘Yan takarar biyu dai na kafada da juna ne.
Kuma Muhawurar na zuwa ne bayan Clinton ta samu nasara a zaben fitar da gwanin da aka yi a Iowa, amma ba tare da wata tazara ba tsakaninta abokin hammayrta Sanders.
Dukkaninsu dai babu mai yakinin shi zai samu galaba na zama dan takarar Jam’iyyar Democrats a zaben na Amurka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu