Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hassan Bukar kan rahoton cin hanci a duniya

Wallafawa ranar:

Kungiyar Transparency International da ke yaki da rashawa a duniya ta fitar da rahotonta na shekara a yau Laraba kan matsayin girman cin hanci da Rashawa duniya, bayan nazari tare da bincike a kan girman matsalar rashawa a ayyukan gwamnati da ‘yan kasuwa ta hanyar amfani da alkalumman bankin duniya da bankin raya Afrika.A rahoton bana an bayyana kasashen Afghanistan da Koriya ta Arewa da Somalia da Angola da Sudan da Sudan ta Kudu da Libya ne matsalar ta fi yawa.A game da wannan rahoto Umaymah Sani Abdulmumin ta zanta da Hassan Bukar na kungiyar Alternative da ke Yamai a Nijar. 

Kungiyar Transparency International ta fitar da rahoto akan girman matsalar cin hanci da rashawa a duniya.
Kungiyar Transparency International ta fitar da rahoto akan girman matsalar cin hanci da rashawa a duniya. Getty
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.