Isa ga babban shafi
Amurka

Amurka: Dan bindiga ya kashe mutane uku a Colorado

Akalla mutane uku wani Dan bindiga ya kashe tare da kuma raunata wasu da dama bayan ya bude wuta a wata asibitin kula da kayyade iyali a Colorado a kasar Amurka. Akwai Jami’in dan sanda cikin mutane uku da dan bindigar ya kashe.

Maharin Colorado ya mika kansa a hannun 'Yan sanda
Maharin Colorado ya mika kansa a hannun 'Yan sanda REUTERS/Isaiah J. Downing
Talla

An shafe lokaci ‘Yan sanda na musayar wuta da Maharin. Amma rahotanni sun ce Dan bindigar ya mika kansa a hannun ‘Yan sanda inda har yanzu ba san dalilin da ya sa ya kai harin ba.

Hukumomin Amurka sun bayyana sunan Dan bindigar a matsayin Robert Lewis dan asalin Carolina.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.