Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Junaidu Muhammad Masani Siyasar Rasha

Wallafawa ranar:

Shugaban Kasar Russia Vladimir Putin yayi alkawarin daukar matakai masu tsauri kan harbor jirgin kasar da Turkiya tayi, wanda ya bayyana a matsayin cin amana.Tuni dai ma’aikatar tsaron Amurka ta nesanta kan ta daga harbor jirgin inda take cewa matsala ce tsakanin Turkiya da Russia. Dakta Junaid Muhammed masanin siyasar Russia ya yi mana tsokaci a kai a zantawarsu da Abdullahi Issa

路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.