Isa ga babban shafi
MEXICO-AMURKA

Jami'an tsaro a Mexico city na farautar kare mai hatsari

Masu karnuka na zaman zullumi a birnin Mexico city sakamakon bullar wani shu’umin kare dake bi gida-gida yana kashe masu nasu karnukan.Bayanai na cewa jamian tsaro da sauran ‘yan sanda na can suna gadin unguwanni domin kama wannan kare wanda ya zuwa yanzu ya hallaka karnuka masu yawan gaske. 

Wani  hoton karnuka
Wani hoton karnuka Sietske/CC/Wikipedia
Talla

Masu karnuka na zaman zullumi a birnin Mexico city sakamakon bullar wani shu’umin kare dake bi gida-gida yana kashe masu nasu karnukan.

Bayanai na cewa jamian tsaro da sauran ‘yan sanda na can suna gadin unguwanni domin kama wannan kare wanda ya zuwa yanzu ya hallaka karnuka masu yawan gaske.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.