Peru
Barayi sun yi awon gaba da zinari mai nauyin Kilo 123 a Peru
Wasu zaratan barayi a kasar Peru sun sace zanari mai nauyin kilo 123 da kuma kudin da ya zarce Dala miliyan 2 daga cikin wata motar sulke a filin jirgin saman Lima.
Wallafawa ranar:
Talla
Barayin wadanda suka zarce 12 sun harba bindiga a sama da kuma hayaki mai sa hawaye lokacin da suke kokarin tserewa daga tashar jiragen.
Ya zuwa yanzu dai an kama shida daga cikin su da kuma kilo 30 na zinarin da kudi Dala dubu 30.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu