Isa ga babban shafi
Sudan-Italiya

Matar da ta yi ridda a Sudan ta isa Italiya

Meriam Yahia Ibrahim Ishag da aka yanke wa hukuncin kisa bayan ta yi ridda a kasar Sudan kafin daga bisani aka janye hukuncin yanzu haka ta isa kasar Italiya tare da 'yayanta akan hanyarsu ta zuwa kasar Amurka. Meriam ta samu tarba daga Firaministan Italiya Matteo Renzo da matarsa da kuma Ministan harakokin wajen kasar.

Firaministan Isra'ila Matteo Renzi da Matarsa sun tarbi Mariam Yahya Ibrahim da 'yayanta a lokacin da suka isa kasar Italiya.
Firaministan Isra'ila Matteo Renzi da Matarsa sun tarbi Mariam Yahya Ibrahim da 'yayanta a lokacin da suka isa kasar Italiya. Reuters
Talla

A watan Mayu ne Kotun Sudan ta yanke wa Meriam hukuncin kisa bayan ta karbi Addinin Kirista, kuma Kotun ya janye hukuncin ne bayan ta haifu a gidan yari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.