Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Amfani da Na'ura a cikin jiragen sama

Wallafawa ranar:

Cikin shirin na Ilimi Hasken Rayuwa, Awwal Janyau ya diba batun amfani ne da na’urori nau’in kwamfuta da wayoyin salula a cikin jirgin sama, inda farkon watan Nuwamban ne hukumar kula da sufurin jirage a kasar Amurka ta bayyana cewa nan da karshen shekarar nan, za’a ba Fasinja da ke cikin jirgi, damar yin amfani da na’ur kwamfuta ko wayarsu ta salula domin yin karatu, ko na littafi ko jarida har ma da buga wasanni a kwamfuta.Shirin ya tattauna da masana game da wannan batu tare da amsa tambayar masu saurare.

Fasinjojin jirage za su fara amfani da Komfutoci
Fasinjojin jirage za su fara amfani da Komfutoci Reuters/David Gray
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.