Amurka-Japan
Wani jirgin saman Amurka ya yi saukar gaggawa a Japan
Hukumomin Kasar Amurka da India da kungiyar kasashen Turai, sun dakatar da aiki da jirgin Dreamliner 787, wanda kamfanin Boieng na kasar Amurka ke kerawa, saboda matsalar batir da aka samu a Japan bayan jirgin ya yi saukar gaggawa.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumomin wadanan kasashe sun ce sun dauki matakin ne don kare lafiyar al’ummomin kasashensu, da matafiya har sai an yi gyara.
A cikin ‘Yan kwanakin nan, jirgin da ake wa kirari saboda ingancinsa, ya gamu da matsalar tsiyayar mai da matsalar birki da kuma matsalar wuta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu