Isa ga babban shafi
Syria-MDD

Kalaman Assad ba za su warware rikicin Syria ba, inji Ban Ki-moon

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya bayyana jawabin shugaban kasar Syria Bashar al Assad a matsayin matakin da ba zai kai ga warware rikicin siyasar kasar ba.Mai Magana da yawun Sakataren, Martin Nesirky, yace Ban bai ji dadin jawabin shugaban ba, wanda yace zai ci gaba da haifar da tashin hankali ga al’ummar kasar.

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon Reuters
Talla

Ana saran mai shiga tsakani na Majalisar Dinkin Duniya, Ladkhar Brahimi, zai gana da Ministan harkokin wajen Iran, Ali Akhbar Salehi kan rikicin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.